Zoɓo drink

NAFEESATOUR
NAFEESATOUR @Nafeeskitchens
Kazaure

Nafee's kitchen

Zoɓo drink

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Nafee's kitchen

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

50 mins
2 servings
  1. Zoɓo kofi 1
  2. Ruwa
  3. Sugar rabin kofi
  4. Cucumber 1
  5. Abarba rabi
  6. Ginger
  7. Kankara rabi
  8. Kanimfari
  9. Lemon

Umarnin dafa abinci

50 mins
  1. 1

    Dafarko zaki wanke Cucumber ki da abarbarki da ginger

  2. 2

    Sannan ki yankasu kanana ki zuba a blander ki markade su, sannan idan kingama sai ki tace da mataci.

  3. 3

    Sannan ki dakko zobonki ki wanke ki zuba a tukunya ki zuba aruwa kirife

  4. 4

    Sannan ki dora akan wuta zuwa 5 minutes haka, idan ya dahu zaki sauke sa yasha iska zuwa yan minutes

  5. 5

    Sannan ki dakko wannan fruits din da kika markada ki zuba hade da sugar kankara,

  6. 6

    Sannan ki juya kibarsa yayi sanyi.

  7. 7

    Wannan hadin zaki iya yi idan baki da fridge sai ki saka

  8. 8

    Kankararki idan kuma kina da shi ma duk zaki iya sai ki kara mai da sa fridge yayi sanyi. Asha daɗi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
NAFEESATOUR
NAFEESATOUR @Nafeeskitchens
rannar
Kazaure
i love cooking😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes