Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki daka kanzon ki,sae ki zuba ruwan zafi ki wanke Shi,
- 2
- 3
Sannan ki sake zuba tafashashen ruwa gwargwadon waenda zasu jika wannan kanzon
- 4
Ki wanke albasar ki da tumatue da cabeji suma ki yanka su girman yadda kike so
- 5
Sannan ki zuba cikin wannan jikakken kanzon naki,
- 6
Ki zuba soyayyen mai sannan ki yamutse hr y game jikin Shi.
- 7
Sannan ki daka kuli-kuli da maggi da gishiri,
- 8
Sei ci
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16280876







sharhai (2)