Biskin Gero

khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
Kano State

Girki me dadi da health benefits sosai. Aunty @jamitunau ta tuna mana da ragowar geron azumi semu dauko Don mu sarrafa shi ta hanyoyi da dama. Nidai ga biski

Biskin Gero

Girki me dadi da health benefits sosai. Aunty @jamitunau ta tuna mana da ragowar geron azumi semu dauko Don mu sarrafa shi ta hanyoyi da dama. Nidai ga biski

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hrs
4 yawan abinchi
  1. 3 cupsgero
  2. 4 tblsoil
  3. Onion

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Da farko zaki auna geron ki 3cups

  2. 2

    Seki wanke shi sosai ki rege ki tabbatar duk kasar jiki ta fita sekisa a colender ki tsane suwan

  3. 3

    San nan seki baza shi a faranti me fadi ki fidda shi waje ki barshi seya bushe sosai.

  4. 4

    Zaki iyi wan nan aday to zakichi ko kuma kiyi da safe Don ki samu ya bushe da wuri

  5. 5

    Seki wanke shi kamar sau 4 or 5 duk ki cire dusar saman

  6. 6

    Seki saka a dankwali kisa a colender da ruwa a kasa ki Dora a wuta ko idan kinada steamer ki hada a kai ki turara na 30mnts

  7. 7

    Seki sauke ki zuba mai a ciki ki yanka albasa kanana ki juyawa shi ya warware sosai

  8. 8

    Seki maida shi chikin steamer ki cigaba da dafawa harse yayi laushi sosai

  9. 9

    Idan ya bushe seki bayar akai injin markade su barza miki shi ya dawo kanana sosai

  10. 10

    Shikenan seki sauki kiyi serving da miyar da kikeso Ana iya shama da kindirmo ko madara a saka kankara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
rannar
Kano State

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Gaskiya naji dadin da kika samana wannan girki Allah ya biya

Similar Recipes