Suyar fara
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko idan kika samu fararki ki gyara ki ciccire gashin jikinta idan kin Gama
- 2
Saiki tafasa ruwan zafi ki wanketa dashi zakiga duk wani boyayyen dattin jikinta ya fito da yashi idan kin wanke saiki shanyata arana ta bushe idan ta bushe
- 3
Saiki zuba Mai a kasko ki soyashi da albasa saiki zuba fararki cikin Mai ki soya ta idan ta soyu ki tsaneta a kwando saiki zubata a roba ki barbadeta da yaji idan Kinga
- 4
Kinsa yajin man jikinta ya kame ya bushe saiki Barbada Mata man suyar nan da kika tace shikenan fara ta gamu😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16296920




sharhai