Umarnin dafa abinci
- 1
Ki dafa doyarki ta dahu
- 2
Sai ki tsame ta daga ruwa, ki zuba a turmi tare da jajjagen tarugun da kika soya, da maggi da spices. Sai ki kirba har komai ya game
- 3
Sai ki rika mulmulawa in to balls ki aje aside
- 4
In kin gama sai ki fasa kwai ki sa maggi da spices da grated tarugu da albasa, ki kada kwan
- 5
Sai ki rika saka balls din nan a cikin kwan
- 6
Sai ki rika tsamowa kina soyawa a cikin mai
- 7
Idan ya soyu sai ki tsame ki sa a collander ya tsane
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16299013








sharhai