Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke nama nasa albasa da kayan kamshi da maggi nadafa, bayan yadahu

  2. 2

    Saina kara ruwa, na dauko kayan miya dana jajjaga saina zuba,

  3. 3

    Saina dauko man gyada nazuba, daya tafasa saina kara maggi da sauran kayan kamshi,

  4. 4

    Sannan nazuba macaroni da green beans da mushroom, nabarshi suka dahu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Shehu
Aisha Shehu @chefAishashehu
rannar

Similar Recipes