CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Butter cream
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Butter cream ainihin hoton girkin

Butter cream

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

Na samu wanga recipe din a gun daya daga cookpad author. Nagode da recipe

Na samu wanga recipe din a gun daya daga cookpad author. Nagode da recipe

Kara karantawa

Butter cream

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

Na samu wanga recipe din a gun daya daga cookpad author. Nagode da recipe

Na samu wanga recipe din a gun daya daga cookpad author. Nagode da recipe

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

minti arbain
mutane biyar
  1. 500 gIcing sugar
  2. 250 gButter
  3. Madaran gari chokali biyu
  4. Flavour chokali daya
  5. bagPipping
  6. Sprinkles yadda ake son
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

minti arbain
  1. 1

    Da farko Zaki tankade icing suganki saiki ajiye a gefe.

  2. 2

    Ki samo babban bowl da mixer ko whixer ko muciya sai ki zuba icing sugar din a bowl tare da butter din.

  3. 3

    Sai ki bugashi da kyau har sai yayi laushi.

  4. 4

    Sai ki dauko madaraki da flovour ki zuba akai sai ki kawo food colour dinki wadda kikeson ki zuba aciki sai ki gauraya da kyau.

  5. 5

    Ki samo piping bag dinki sai ki zuba aciki kiyi kwalliyanki yadda kikeson

  6. 6

    Idan kin Gama sai ki jejjefa sprinkles dinki akai shikenan an Gama.

    Butter creammatakin girki6 hoto
  7. 7

    Zaki iya anfani da wannan akan ko wane irin cake.

    Butter creammatakin girki7 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar June 12, 2022 22:23
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

sharhai

Lazeeza Pastries
Lazeeza Pastries @Lazeezapastries995
June 13, 2022 11:57
@Ayshat_Maduwa65 Adda Ayshat wani iren nozzle kika yi amfani wurin decor din??
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Wainar gero
  2. Alala
  3. Funkaso da miyar taushe
  4. Cucumber lemonade
  5. Alala
  1. Cupcakes
  2. Chocolate cake
  3. Shawarma
  4. Wainar Semovita
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16299634
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close