Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa half kwano
  2. 1 cupSuga
  3. 10Kwai
  4. Butter 2 pack
  5. Gishiri teaspoon
  6. Booking power 1spoom
  7. cupRuwa half
  8. 1 cupMadara
  9. Vanilla flavour teaspoon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki hada butter da sugar Kita juyawa harsu hade gaba biki Daya sai kega butter yayi fari kamar yanyin man shanu sannan kisaka kwai daya² har kigama juywa

  2. 2

    Sannan kisaka flavour sai ruwa sai gishiri dama tun farko ke hada fulawa da Madara da bbaking powder keyi mix insu ai ki Kama sakawa kina musawa hadan kadan

  3. 3

    Har saukeka idan ke daga muciyar Yan diga sannu² but ba'a son yayi qauri Kuma ba'a son yayi ruwa

  4. 4

    Ki saka dakardar cikin gwango sannan kisaka cikin oven ko sama tuwonya Kasa ki jerasu

  5. 5

    Sai ki saka ciki cupcakes paper

  6. 6

    Kada ki sa wuta dayawa idan ya gaso saiki cire Shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khadija Ibrahim Balarabe
rannar

Similar Recipes