Chocolate cake

Bilkisu Ibrahim
Bilkisu Ibrahim @cook_36514991

Na musamman ne sbd ddin shi na daban ne. #skg

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30minutes
4 yawan abinchi
  1. 3 cupsFlour
  2. 1/3Cocoa powder
  3. 1 cupSugar
  4. 1 cupOil
  5. 3Egg
  6. 1 cupMilk+water
  7. Baking powder 1 1/2 teaspoon
  8. Vanillah 1 tspn

Umarnin dafa abinci

30minutes
  1. 1

    Da farko zaki tankade Flaour dinki ki hadashi d cocoa powder waje daya saiki zuba baking powder shima akai saiki juyasu tare sannan kisamu wata roba daban ki zuba sugar tareda oil dinki

  2. 2

    Kizuba egg din shima akai saiki jiyashi sosai sannan kidauko vanillah

  3. 3

    Kizuba aciki sannan kidauko ruwan milk dinkin kizuba

  4. 4

    Sannan a karshe ki na zuba flour din nan a hankali harta shige ciki saiki juyasu tare har ya hade jikinsa.

  5. 5

    Sannan kika zuba flour dan kar cake dinki ya kama saiki zuba gwabin aciki kisa a oven baking yyi kamar 30 minutes hk

  6. 6

    Saiki kashe kibar shi yadan huce shikenan kin gama.za a iya cinsa hk ko kuma d tea. Aci ddi Lpy🙏🥰

  7. 7

    Saiki zuba a pan dinki wanda kika shafa butter da farko

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Bilkisu Ibrahim
Bilkisu Ibrahim @cook_36514991
rannar

Similar Recipes