CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dashishi
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dashishi ainihin hoton girkin

Dashishi

NAFEESATOUR
NAFEESATOUR @Nafeeskitchens
Kazaure

Nafeeskitchens

Nafeeskitchens

Kara karantawa

Dashishi

NAFEESATOUR
NAFEESATOUR @Nafeeskitchens
Kazaure

Nafeeskitchens

Nafeeskitchens

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Daya da rabi
Mutum 7 yawan abinchi
  • Alkama kofi 2
  • Ruwa
  • Gishiri
  • Farin magi 2
  • Mangyada
  • Albasa 2
  • Curry
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Daya da rabi
  1. 1

    Zaki dora tukunya ki zuba ruwa sannan ki dakko alkamarki da kika barzo ki dan yayyafa ruwa

    Dashishimatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sannan ki je ki zuba a wannan tukunyar riganar taki, sannan kirufe zuwa 20 minutes. Bayan yakai lokacin nan

  3. 3

    Sai ki sakko da tukunyar ki juye wannan alkamar dake ciki,

  4. 4

    Sai ki zuba a babbar roba ki dakko mangyada, gishiri,magi, da sauransu ki zuba aciki

  5. 5

    Sannan ki juya, sai ki mai da cikin wuta yaita dahuwa zuwa lokacin da kikasan yayi sai ki sauke

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

NAFEESATOUR
NAFEESATOUR @Nafeeskitchens
rannar June 15, 2022 17:13
Kazaure
i love cooking😋
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
June 19, 2022 15:04
Yayi mama da ❤️. 😀
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dashishin

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Pankasau Da Miyar Cabbage
  2. Butter cup cake
  3. Croissant shape bread
  4. Masar nama
  5. Special kunun aya recipe
  1. Mango zobo and mango milk shake
  2. Croissant shape bread
  3. Wainar fulwa
  4. Dambun shinkafa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16306146
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close