Gireba me sauki da ingredients 4

Malaika's tasty bites @cook_30433826
Umarnin dafa abinci
- 1
- 2
Ga abubuwan da muke bukata.👇
- 3
Kizuba dukkanin kayan hadin Kamar flour, sugar ki juyasu sosai sannan kisa flavor ki shima ki juya sosai su hade.
- 4
Sannan ki zuba manki aciki kinasawa kadan kadan kina garwayawa har su hade.(Saboda shi damai ake kwabashi ko da narkekken bota. Ya hade sosai yazama Doug and kada kisa Mai yayi yawa) sannan ki dunga gutsira kina sawa acikin ludaya.❤️
- 5
Sannan kijerasu akan baking tray kiyi baking nasu na tsawon 15 minutes👌
- 6
Dahaka har kigama👌
Ga nawa Gireban namasa kauron Mai ya tsattsage🥺 - 7
Da Haka Muka kawo karshen recipe dinmu nawa,sai mun sake hadu daku a wani recipe na daban da Zan kamaki.
Dafatan zaku gwada Kuma🥰.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16315693














sharhai (2)