Flat bread

teezah's kitchen @cook_14114675
Ga flat bread dina Masha Allah, gwanin shaawa, kamar a ci
Flat bread
Ga flat bread dina Masha Allah, gwanin shaawa, kamar a ci
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hade ingredients waje daya ki murza
- 2
Sai ki kawo ruwan dumi kina zubawa a hankali kina kwabawa har yayi dough me laushi
- 3
Sai ki rufe zuwa 20 minutes, sai ki gutsura kiyi balls dashi, yan dai dai
- 4
Zaki sake rufewa, zuwa 20 minutes sai ki fara murzawa a jikin board shape din circle,
- 5
Kinayi kina rufewa sabida ya sake tashi
- 6
Kinayi kina juya dayan side dibn har ki gama
- 7
Idan kika gama sai ki dakko non stick pan, kina shafa butter kina dorawa,
- 8
Zaa iya ci haka da tea, ko ayi vegetable sauce ko soup ko potato soup
- 9
Amma ki dinga rufewa da kitchen towel, sabida kiji shi da laushin sa,
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16320667



sharhai