Tura

Kayan aiki

6minit
2 people
  1. Oil
  2. Magi
  3. Fulawa

Umarnin dafa abinci

6minit
  1. 1

    Dafarko kifara soya fulawar ki tayi ja basosai ba

  2. 2

    Sekidau ko wata tukunyar kisoya man da magin sekizuba fulawar kijuya idan Jan yamiki

  3. 3

    Saiki sauke idan beyiba sekibatta taqara yi kadan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Surayya Abdulwahab Adam
Surayya Abdulwahab Adam @cook_36554542
rannar

sharhai

Similar Recipes