Rogo da miyan alayyahu
Umarnin dafa abinci
- 1
Fera rogo ka wanke sosai ka sa a tukunya da ruwa da dan gishiri,
- 2
Ka barshi da tsawon minti 30, saika taba kaji in yayi taushi,
- 3
Sai ka markada kayan miyan, kasa a tukunya da mai,
- 4
Ka soya sosai sannan kasa maggie, ka motsa sosai, sannan kasa alayyahu,
- 5
Sai ya dahu sai ka sauke.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16326804




sharhai