Kunun gyada
For my family❤️#MLD
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16328281
For my family❤️#MLD
For my family❤️#MLD
Jika gyada da shinkafa
Wankewa akai markade
Tacewa zubawa a tukunya add sugar se ayi ta juyawa har se yayi kauri
A matse lemon tsami a tace bayan an sauke se a zuwa a cikin wannan kunun
Zeyi fari Kal abun shaawa se a zuba a jug asha da family 😋
An kwafa!
More Recipes

sharhai