Cow tail pepper soup
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16340052
Zaki wanke bindin ki da kyau ki dorashi a wuta da ruwa wadatacce da gishiri da maggi da albasa ya dahu sosai har sai yayi laushi
Saiki kawo tattasai,tarugu albasa da kayan kamshi Dana dandano Lisa yaji sosai
Sai ki dan diga mangyada kadan ki barshi yayi laushi,sai ci
An kwafa!
More Recipes

sharhai (2)