CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Special sallah suya(Tsire)
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Special sallah suya(Tsire) ainihin hoton girkin

Special sallah suya(Tsire)

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#layya ina gayyatar @jamilatunau @mamanjafar, @Aishat Adamawa cook_21450713 @maryamharende

#layya ina gayyatar @jamilatunau @mamanjafar, @Aishat Adamawa cook_21450713 @maryamharende

Kara karantawa

Special sallah suya(Tsire)

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#layya ina gayyatar @jamilatunau @mamanjafar, @Aishat Adamawa cook_21450713 @maryamharende

#layya ina gayyatar @jamilatunau @mamanjafar, @Aishat Adamawa cook_21450713 @maryamharende

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1mintuna
4 yawan abinchi
  1. Tsokar nama
  2. ginger nd garlic paste
  3. kuli,
  4. mai
  5. yaji,
  6. maggi,
  7. masoro Dakakke
  8. ,curry
  9. Albasa 1
  10. ,tomato,5
  11. Sinasir,
  12. Parsley
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1mintuna
  1. 1

    Zaki sami nama kiyanka kiyi fale_fale dashi kisa garlic paste,masoro yaji,maggi,curry,mai,Kuli

  2. 2

    Kijuya sosai kirufe 5mint kidauko kisa jera atsinken Tsire.

  3. 3

    Kidau kuli kibarba kidauko abun gashi kisa karwashe kijera nama akan wayar Hashim kigasa.

  4. 4

    Kidinga juyawa akai Akai ku ina yagasu

  5. 5

    Idan yagasu ki cire kiyanka tomato,albasa,parsley kidauko tsiren Kijera plate kisa Sinasir kiwatsa parsley sai aci

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar July 12, 2022 10:23
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

sharhai (6)

Maryam Harande
Maryam Harande @harandemaryam
July 15, 2022 09:17
Muna godia da wannan gayyata dear💃🏻🥰sai nazo cin nawa kason bcs da gani dadi ba’a mgn😋
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Gasasshen bredi
  2. Soyayyen naman rago
  3. Samosa
  1. Hadin ginger na musamman
  2. Orange and apple juice
  3. Soyayyen naman rago
  4. Samosa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16365652
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close