Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na wanke namana na zuba a tukunya na zuba albasa citta curry tafarnuwa masoro them Maggi gishiri na rufe ya dahu
- 2
Bayan ya dahu na sauke na zuba Mai a kasko nasa albasa
- 3
Bayan ya soyu na zuba namana na fara soyawa. Shike nan kin Gama soyawa sai ci
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Parpesun naman rago
#parpesurecipecontest naman rago yana da matukar amfani a jikin dan adam,yana cikin nau'in abincin gina jiki,saboda haka yana da kyau a kalla koh sau daya ne a sati aci naman rago. Parpesun naman rago yana da matukar dadi barin idan yaji kayan hadi,parpesun naman rago zaa iya ci da breadi,shinkafa koh taliya da abubuwa da dama. Ina son parpesun naman rago sosai sbd yana da dadi barin in yayi yaji.fatima sufi
-
-
Parpesun naman rago
#parpesurecipecontest.Naman rago yana da kyau wurin gina jiki musamman idan aka sarrafa shi da kayan kanshi masu amfani da tasiri a jiki kamar su kammun,shammar da raihan. mhhadejia -
-
Sauce din naman akwiya
Inason naman akwiya yana da dadi sosai ga kamshi da dandano na daban. mhhadejia -
Farfesun naman rago
A duk lokacin da nake mura nakan bukaci farfesu ko wane iri ne domin samun waraka INA matukar son farfesu. #farfesurecipecontest Meenat Kitchen -
Tsiren naman sallah
Lokacin sallah iyalina suna matukar jin dadin gashin nama kafin afara suya wanan yabani dama domin tabbatarwa sun sami abinda sukeso kuma sunji dadinshi sosai#NAMANSALLAH Ammaz Kitchen -
Shinkafa jollof da cucumber da naman rago
Jollof din shinkafa da cucumber da naman rago #kitchenhuntchallenge wannan girkin yanada matukar dadi gashi da saukin yi da kuma kara lafiya da kuzari a jiki shiyasa nayi zankuma nunamaku yada nayi don kuma Ku ampana dashiCrunchy_traits
-
-
-
-
-
Gasasshen Naman Rago
Wannan ragowar naman layya ne wanda nayi marinating kusan satin shi 3 cikin freezer kwana 22, gwargwado yayi dadi 98 bisa 100 🤣 nakuma sadaukar da wannan girkin ga uwayena Uncle Bello Tunau MBT, Baba Ahmad Tunau Da Baba Aminu Tunau da Baba Iro IGT, Allah ya qara muku lafiya me amfani da nisan kwana masu albarka amin 🙏 Jamila Ibrahim Tunau -
Perpesun naman rago
Natashi dasafe inatunanin mezan dafa don karyawa kawai sai wannan perpesun tafadomin arai sai nadafata kumayayi dadi sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Farfesun naman kan sa
Naman kai yana d matukar dadi musamman in ya dahu yyi laushi sannan yana da matukar dadi idan aka hadashi d gurasa ko biredi#Namansallah girki daga mumeena’s kitchen mumeena’s kitchen -
-
Ferfeson Naman kansa
Ferfeson Naman Kan SA,Mai dadi,nabi wannan hanyar wajan sarrafa Naman Kan SA 👌 sakina Abdulkadir usman -
Parpesun naman rago da dankali
#parpesurecipecontest...wannan girki yana da dadi kuma yana da amfani sosae musamman Wanda basason abnci me nauyi . Afrah's kitchen -
Tsiren naman rago
Naman rago akwai zaki da dadi. shiyasa tsiren sa yayi dadi gaskia tsiren naman rago akwai dadi sosai Maryamyusuf -
Farfesun naman karamar dabba
wannan farfesun yay dadi sosai musamman idan ka ci da safe wajen break fast Safiyya sabo abubakar -
-
-
Ferfesun naman rago
Inason naman rago don yafi lafia, akan jan nama shisa ako da yaushe dashi nake amfani don jin dadin iyalina.#sahurrecipecontest Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
-
Farfesun kan rago
#Fpcdone mungode cookpad Allah yataimaka munkuyi abubuwa da dama na ban mamakinafisat kitchen
-
Parpesun naman rago
Dadin wannan rago baze taba misaltuwa b......😋sai ka gwada kaima\kema zaki gane Rushaf_tasty_bites -
Parpesun naman kaza
Wannan girki nayishine domin iyalina kuma gaskiya yayi masu dadi sosai naji dadinsa sosai nima. #parpesurecipecontest Meenat Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15324134
sharhai (8)