Masala tea

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Wannan shayin ina yawan Jin Ana maganar shi Amma Allah bai bani ikon gwadawa ba saida naga wata yar cookpad tasa a page dinta sai nace bari nabi recipe dinta na gwada kuma gashi tayi dadi sosai

Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki jera duk Kayan hadinki
- 2
Sai ki samo tukunya na daidaici ki zuba zuwa cup uku aciki nayi andani da babban cup
- 3
Saik ki wanke duk Kayan hadin Banda Lipton, sai ki zuba a tukunyarki tare da liptan din saiki barshi ya tafasa
- 4
Daga nan sai ki zuba madaranki aciki asha dadi lfy, ga saukinyin ga dadi a baki ba a magana
- 5
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16393202

sharhai