Tura

Kayan aiki

  1. Flour karamin kwano
  2. Butter rabin leda
  3. Sugar (yadda kikeso) Gishiri rabin spoon
  4. Baking powder rabin spoon
  5. Mai
  6. Madara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hade kayan duka (flour, butter, sugar, baking powder da Gishiri) saiki daukko madara ta ruwa kota gari kizuba mata ruwa saiki juye a flour ki kwaba

  2. 2

    Note ;bansa kwai ba sbd shi yanasa cin cin yayi burshi ne

  3. 3

    IDAN kina bukatar cincin dinki yayi karfi ba sosai ba amma idan kikaci bazakiji yayi burshi ba kibi nawa METHOD din kiyi

  4. 4

    IDAN kuma kina so yayi karfi sosai iyakaci madara da sugar zaki sa idan kuma kina son mai burshi (murus murus) kisaka baking powder, butter da kwai isash she

  5. 5

    Zaki murza shi a trey Kiyanka duk shape dinda kike so saiki dora mai yayi zafi kifara soyawa shikenan

  6. 6

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

Similar Recipes