Chicken pepper soup

#tel Musamman nayi Wannan pepper soup domin murnar shigan sabuwar shekara na Muharram 1444,Allah yasadamu cikin alkhairin ta. naji dadinta sosai gashi a wannan yanayin sanyi gashi da dan yaji yaji abindai ba a cewa komai sai hamdalah.

Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki gyara kazarki ki wanketa tas ki samo tukunya ki zuba aciki
- 2
Sai ki yayyanka albasa ki zuba akai, zaki zuba nikkaken Kayan miyan naki, sai kiyi grinding na garlic,ginger and turmeric ki zuba akai
- 3
Ki garwayashi da kyau sai ki zuba dankali ki akai
- 4
Sai ki zuba su maggi ga maggin da nayi anfani dasu nan
- 5
Ki zuba curry
- 6
Sai ki kawi thyme naki
- 7
Sai ki gauraya shi da kyau ki rife
- 8
Saiki barshi a wuta ya nuna idan ya kusan gama nuna toh anan saiki zuba pepper soup spice dinki
- 9
Sai ki zuba scent leaves naki
- 10
Shikenan
- 11
Sai kiyi serving and enjoy
- 12
Wannan ba a bawa yaro mai kiwa
- 13
Ba a bawa yaro mai kiwa
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (24)