CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Soyayyen doya ga Kwai
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Soyayyen doya ga Kwai ainihin hoton girkin

Soyayyen doya ga Kwai

Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳
Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳 @Hh08138400
Zaria, Kaduna, Najeriya

Wannan Girki na musamman neh Shyasa nache bara mu fara d kayan kwadayi kuma gashi d zafi sa 😋

Wannan Girki na musamman neh Shyasa nache bara mu fara d kayan kwadayi kuma gashi d zafi sa 😋

Kara karantawa

Soyayyen doya ga Kwai

Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳
Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳 @Hh08138400
Zaria, Kaduna, Najeriya

Wannan Girki na musamman neh Shyasa nache bara mu fara d kayan kwadayi kuma gashi d zafi sa 😋

Wannan Girki na musamman neh Shyasa nache bara mu fara d kayan kwadayi kuma gashi d zafi sa 😋

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Awa1 da rabi
Mutum2 yawan abinchi
  • Doya madaidaichi
  • 5Kwai 3
  • Maggi da sinadaran Dandano Daidai misali
  • Mangyada na suya
  • Kayan miya
  • Dakuma kayan lambu
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Awa1 da rabi
  1. 1

    Ki yanka doyarki ki wanke kisaka gishri ki soya tareda zuba mata Ruwa ki rufe domin ya soyu kuma ya dafu Ba tareda yayi karfi ba, in kin gama ki zuba a warmer ki rufe tareda saka takarda ko tissue

  2. 2

    Ki Yayyanka Abubuwan dana lissafo a sama kisa mai a wuta tareda kayan miya d kayan lambu ki soyatA sosai

  3. 3

    Saiki zuba kadadden Kwai da kk saka mata maggy kadan kiyita juyawa har sai yayi kamar Yadda kk gani a hoto Saiki kwashe zuba a mazubi mai daukan ido

  4. 4

    ZKi iya chi d shayin Naanah ko shayin Lipton
    🤤 nayi enjoying sosai tareda iyalina

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳
Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳 @Hh08138400
rannar August 01, 2022 19:31
Zaria, Kaduna, Najeriya

sharhai (9)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
August 21, 2022 22:45
@Hh08138400 mai mama ta burge
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Doya Kwai

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Masa a frying pan
  2. Indomie da kwai
  3. Farfesun kayan ciki
  1. Indomie da kwai
  2. Farfesun kayan ciki
  3. Jollop din cous cous da salad
  4. Macaroni
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16410267
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close