Dan wake😋😋
Jimeta Adamawa state
Umarnin dafa abinci
- 1
A dauraye tukunya sai asaka ruwa a daura akan wuta a barshi har ya tapasa
- 2
A jika kanwa da ruwan dumi
- 3
A nema roba a tankade flour da kuka a hada waje daya. sai adauko ruwan kanwa sai a xuwa a Kai ana kwabawa sai akara ruwa kadan a kwaba dashi karyayi tauri sosai kuma karyayi ruwa ruwa
- 4
Sai muduba ruwan mu da mukasa a wuta idan ya tapasa sai mufara jefa Dan waken
- 5
A barshi ya dahu na 15 minutes
- 6
To Already dama ka xuba ruwa a roba
- 7
After ka kwashe Dan waken sai kasaka a ruwan
- 8
Ka wanke su veggies dinka
Ka yankasu - 9
Kayi greating na carrot dinka cucumber kuma kamishi yanka slice
- 10
Kasoya mangyadan ka tare da Albasa
- 11
Saika tsame danwaken a stiver don karkasa shi da ruwa a jikin
- 12
Ka bare daffen egg naka
- 13
Ka juye Dan waken a plate ka zuba mangyada sai ka dauko veggies dinka,kayi decorating yanda kakeso dasu.
- 14
Ka kawo egg dinka ka ajje a jefe sai ka raba lemun tsami gida biyu,kasaka gida daya akan danwaken
- 15
Achi dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes




sharhai (2)