Sinasir and vegetable soup
Maryam Umar @Ambabyomar
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki jiqa shinkafar masarki for 30 minutes
Ki wanke shinkafar,ki hadasu da dafaffar shinkafa da albasa kisa yeast ki niqasu duka. - 2
Ki hada kullunki kisa sugar kisa gishiri kadan kisa madara kisa nono kadan da baking powder.ki barshi arana ya tashi.
Idan ya tashi sai ki gasa da frying pan - 3
- 4
Kisa manjanki da albasa idan ya soyu kisa kayan miya kisoya sama-sama kisa ruwa.
Idan suka tafasa kisa maggi da kayan qamshi kisa kifinki da tafasasshen nama.
Idan ya dahu kisa alayyahu
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16440935









sharhai (2)