CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dafadukan Taliya me Alaiyyahu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dafadukan Taliya me Alaiyyahu ainihin hoton girkin

Dafadukan Taliya me Alaiyyahu

Habiba Abubakar
Habiba Abubakar @UmmuMuhammad2
Sokoto

Abinci ne me saukin dafuwa #yclass

Abinci ne me saukin dafuwa #yclass

Kara karantawa

Dafadukan Taliya me Alaiyyahu

Habiba Abubakar
Habiba Abubakar @UmmuMuhammad2
Sokoto

Abinci ne me saukin dafuwa #yclass

Abinci ne me saukin dafuwa #yclass

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

minti 45mintuna
mutum 2 yawan a
  1. Taliya kowacce iri ce
  2. Alaiyyahu
  3. Man gyada
  4. Tattasai
  5. Albasa
  6. Sinadarin dandano
  7. Gishiri
  8. Kayan kamshi
  9. Cray fish
  10. Alaiyyahu
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

minti 45mintuna
  1. 1

    Zaki jajjaga Tattasanki da Albasa ki ajiye

  2. 2

    Sai ki daka cray fish dinki Shima ki ajiye

  3. 3

    Sannan ki wanke Alaiyyahunki ki yanka Shima ki ajiye

  4. 4

    Sai ki dakko tukunyar ki ki daura a wuta sannan ki zuba man gyadanki a ciki ki Bari yayi zafi

  5. 5

    Sannan ki yanka Yar Albasa kadan a ciki

  6. 6

    In albasanki ta Dan Soma soyuwa Sai ki zuba dakakken Tattasanki da Albasa a cikin man ki soya sama sama

  7. 7

    Sannan ki zuba ruwanki a cikin soyayyen kayan miyan

  8. 8

    Sannan ki zuba kayan kamshi a ciki

  9. 9

    Sai kisa gishiri a cikin ruwan sanwan

  10. 10

    Sannan kisa sinadarin dandano a ciki sannan ki rufe

  11. 11

    Idan tukunyarki ta tafasa Sai ki dakko taliyarki ki zuba a cikin ruwan sanwanki Sai ki juyata sosai Dan Kar da ta dunkule

  12. 12

    Sannan ki zuba cray fish dinki a ciki Sai ki rufe

  13. 13

    Idan taliyarki ta dakko nuna Sai ki zuba Alaiyyahunki a ciki ki juya sannan ki rufe

  14. 14

    Idan taliyarki ta nuna Sai ki sauke ta daga wuta ki Sami kwano ko warmer ko plate ki kwashe

  15. 15

    Zaki iya ci da kowane irin lemu

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Habiba Abubakar
Habiba Abubakar @UmmuMuhammad2
rannar August 25, 2022 19:55
Sokoto
cooking is full of fun
Kara karantawa

sharhai (4)

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
August 26, 2022 18:15
@UmmuMuhammad2 are you in the yogurt class already?
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Pepper Chicken
  2. Soft bread
  3. Dambun couscous
  4. Cookies
  5. Cookies
  1. Banana milkshake
  2. Soft bread
  3. Tuwon semo miyar kuka
  4. Peppered awara
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16461520
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close