Malash Potate 😋

Mum Aaareef’s Kitchen 👩🍳 @Hh08138400
Simple As Abcd most especially idan kinyi azumi… Barkanmu d Shan Ruwa wainda sukai azumin Alhamis
Zanyi post in sha yin d y kamata ki hada d aNnN malash potate in insha Allah
Malash Potate 😋
Simple As Abcd most especially idan kinyi azumi… Barkanmu d Shan Ruwa wainda sukai azumin Alhamis
Zanyi post in sha yin d y kamata ki hada d aNnN malash potate in insha Allah
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki fere Dankalin ki wanke sanan ki sa gishiri kadan d dan sugar kisa Ruwa a tukunya ya ta fasa daya ki shipping a colander ya huche
- 2
Bayan nan Saiki fada egg inki kisa sinadaran dandano Dakuma lawashinki d kika yayyanka kanana Saiki Kada Kwai
Kisa sa mai a wuta ki rika diban Dankalin nan kina sawa a ruwan Kwai kina soyawa a mai
Haka zakiyi har ki gama baki daya… achi dadi Lfy
- 3
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16463519

sharhai