Kaza mai jajjage (pepper chicken)

teezah's kitchen @cook_14114675
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke kaza ki dauraye ta da ruwa amma wanda kika saka vinegar sabida karni ya fita,
- 2
Ki tafasa ta da Maggie da albasa da spices sai ki soya ta
- 3
Zaki soya albasa a mai, ta fara brown
- 4
Sai ki zuba jajjagen ki a ciki sai dan tomato paste kadan ki soya
- 5
Zaki zuba Maggie da spices ki jujjuya
- 6
Sai ki zuba kazar da kika soya ki juya ko ina aji kayan suyar, sai ki kashe wutar
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16474252








sharhai (4)