Tuwo da miyar kubewa

fatyma saeed
fatyma saeed @muhfat
Tura

Kayan aiki

2hr
5 yawan abinchi
  1. Tuwo
  2. 4 cupGarin masara
  3. 2 cupFulawa
  4. Farar leda
  5. Miyar kubewa
  6. Danyar kubewa
  7. 1Daudawa
  8. 7Maggie
  9. cupManja half
  10. 5Papper
  11. Meat half kilo
  12. 1Onion

Umarnin dafa abinci

2hr
  1. 1

    A Dora ruwa a pot idan ya tafasa a dama garin masara azuba ayi talge idan ya dahu

  2. 2

    Sai a tuka da fulawa sai a rufe ya sulala sai asa farar leda a kwashe.

  3. 3

    Sai azuba Manja a soya sama sama sai azuba ruwa da daudawa a rufe abarshi yayita tahuwa

  4. 4

    A Dora nama zuba kayan kamshi idan y tafasa azuba papper da onion da aka yanka

  5. 5

    Sai a yanka kubewa a daka da turmi idan ruwan miyar yayi yadda akeso sai azuba kubewar a rufe Asa wuta kadan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fatyma saeed
fatyma saeed @muhfat
rannar

Similar Recipes