Fanken yan gayu (drop doughnuts)

teezah's kitchen @cook_14114675
2nd recipe Ina matukar son fanke bare wannan na yan gayun
Fanken yan gayu (drop doughnuts)
2nd recipe Ina matukar son fanke bare wannan na yan gayun
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki kada kwai da sugar
- 2
Saiki saka rabin flour ki jujjuya
- 3
Sai ki Saka butter a ciki ki jujjuya
- 4
Sai ki zuba madarar wato fresh milk din ki, sai ki dai daita kwabin ya zama ba kullutu
- 5
Zaki saka baking powder dinki da vanilla flavor
- 6
Zaki saka lemon zest dinki da salt ki jujjuya
- 7
Sai ki juye ragowar flour dinki kici gaba da juyawa har yayi dai dai, baa buga shi da yawa
- 8
Sai kwabin ya zama kamar haka
- 9
Sai ki dora mai yayi zafi sai ki soya, finally sai ya zama haka, aci dadi lfy 👌🏽
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16483191













sharhai (6)