Golden yam

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

Gaskiya doya bata dameni ba Amma duk sanda nayi wannan doyan inason ta sosai yara na sunason shi.

Golden yam

Gaskiya doya bata dameni ba Amma duk sanda nayi wannan doyan inason ta sosai yara na sunason shi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti arba’in
Mutane uku
  1. Doya guda daya
  2. Mai soyawa
  3. Gishiri
  4. Kwai guda uku
  5. Maggi wadda ake son
  6. Tafarnuwa, citta da turmeric
  7. Attarugu guda uku
  8. chokaliCurry karamar
  9. Onga classic

Umarnin dafa abinci

Minti arba’in
  1. 1

    Da farko zaki tafasa doyarki da dan gishiri da sugar sai dan onga classic

  2. 2

    Sai ki zuba zuwa iya yadda zai dafata. Sai ki rufe a sata a wuta

  3. 3

    Ki samo wani kwano ki fasa kwanki kisa dan attarugu, dakakken garlic da citta da dan fresh turmeric, kisa curry, maggi, gishiri sai ki gaurayeshi ki ajiye a gefe

  4. 4

    Bayan doyan ta nuna sai Ki tsane ta, idan ta dan huce sai kisa mai a wuta

  5. 5

    Sai kina saka doyan cikin hadin Kwain kina soyawa har sai yayi miki yadda kikeson sai ki kwashe

  6. 6

    Gashinan ta kammala

  7. 7

    Zaki iya cin ta da yaji kamar haka

  8. 8

    Koda sauce ko wane iri

  9. 9

    Shikenan aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

Similar Recipes