Alawar gyada
#gyada wannan alawar tayi dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki gyara gyadarki sai ki Dan cashe ta a turmi ki dan bushe Jan jikinta
- 2
Sai mayar ki dakata bawai lukwi sosai ba
- 3
Sai ki kwashi dama kin zuba sukarinki a tukunya sai ki Dora a wuta ki ta juyawa karki barshi ya kone idan ya narke
- 4
Sai ki zuba gyadar ki juyata har ta shige cikin sukarin idan suka hade jikinsu sai ki zuba a farantin sulba ki fadata idan ta sha iska
- 5
Sai ki mammalata shape din dakike so
- 6
Shike nan kingama sai sha
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16492908






sharhai