Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu madanbacinki sai ki wanke shinkafarki ki zuba ta a ciki sai ki rufe ta yadda tiririn ba zai fita ba daga nan
- 2
Sai nkizo ki gyara zogalenki da albasa da attaruhu kiyi greating dinsu ki ajiye a gefa dama kin dafa gyadarki kin ajiyeta
- 3
Sai ki zo ki zuba zogalanki ki zuba albasa da attaruhunki da maggi da kayan. Kanshi, curry da gyadarki
- 4
Sai ki yayyyafa ruwa ki juya har su hade jikinsu
- 5
Sai ki sake maida shi idan yayi zaki ji kanshi yana tashi tsawon 30 mint shike nan kin gama sai ki sauke.
- 6
Shi sai ci
- 7
Daga nan sai ki duba bayan 30mint sai ki sauke ki samu robarki mai fadi ki juye
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16493897






sharhai (4)