Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki zuba couscous dinki a bowl saiki zuba gishiri da sugar da butter ki juyasu sosai
- 2
Komai ya hade jikinsa saiki debi madarar Gari Cokali 6 kisa mata ruwa.kofi 1 ki damata
- 3
Saiki jika couscous dinki kamar zakiyi dambu
- 4
Sai kisa a steamer ki turara kamar dambu zaki iyasa Karas ma in kinaso yana kyau sosai
- 5
Idan ya dashi ko sauke zaki iyaci da onion sauce ni nawa da miyar meat ball onion sauce naci dadinma ba’a magana
- 6
Ruwan madarar ba duka zaki juyeba ki ajiye wani kinayi kina yayyafawa a couscous din kina juyawa zakiga yayi wara wara.
- 7
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16535237








sharhai (2)