Jollof na taliya da kifi tarwada

ummiyatou @U30302504
#ichoosetocook ..... wannan girki nayiwa babana ne acikin lokaci kalilan kuma yaji dadinshi kwarai matuwa yasanyamin Albarka 🤗🥰
Jollof na taliya da kifi tarwada
#ichoosetocook ..... wannan girki nayiwa babana ne acikin lokaci kalilan kuma yaji dadinshi kwarai matuwa yasanyamin Albarka 🤗🥰
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko nayanka albasa na slice nayi jajjagen kayan miya
- 2
Nazuba mai nadaura a wuta nasa albasa da kayan miya nazuba spices na kamarsu Maggi,curry, garlic, powder,salt da onga
- 3
Bayan yadanyi laushi nazuba ruwa bamai yawaba sosai nasaka kifina Banda aciki yayi laushi nakwashe na aje a gefe
- 4
Nasake soya kayan miyana acikin tukunyar kadan nasaka ruwa da kayan kamshi saina zuba spaghetti na aciki Daya dahu saina sauke shikenan 😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16558201






sharhai