Cake funnel

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

Yanada dadi

Cake funnel

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yanada dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mint
4 yawan abinchi
  1. 1 cupFilawa
  2. 1kwai guda 1
  3. Fresh Milk rabin kofi +1/4 cup
  4. Vanilla 1teaspoon
  5. Bakar hoda rabin chokali
  6. mai na suya

Umarnin dafa abinci

30mint
  1. 1

    Zaki dauko bowl kifasa kwai kisa madara kisa flour kisa vanilla,baking powder kisa whisker kikwaba.

  2. 2

    King dauko wannan ruba kizuba hadinki aciki

  3. 3

    Saiki dura mai idan yayi zafi saiki dinki zubawa kina zagaye shi kamar maganin sauro

  4. 4

    Kinayi zakiga yanayo sama idan yyi fadi dayawa

  5. 5

    Saiki barshi haka idan yyi saiki juya daya gefen idan yayi golden brown saiki

  6. 6

    Saiki cire.ga hoton rubar

  7. 7

    Saiki kulle saiki bula kasan kadan saiki dinga yaryada wa dashi

  8. 8

    Kidauko icing sugar kibarbada.idan bakida irin wannan rubar kisami Pippin bag kizuba kullin aciki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes