Dan tsurku

Sarari yummy treat
Sarari yummy treat @cook_36489263

#wato dan tsurku duniyane
ina xaune naji kwadayi na kawai sena tuna da rayuwar school na kwadayi😂

Dan tsurku

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#wato dan tsurku duniyane
ina xaune naji kwadayi na kawai sena tuna da rayuwar school na kwadayi😂

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mint
3 yawan abinchi
  1. kifi kilo daya
  2. qwai guda hudu
  3. maggi da gishiri
  4. kayan qamshi
  5. corn flour
  6. Albasa, 1
  7. Tarugu 5
  8. man suya

Umarnin dafa abinci

30mint
  1. 1

    Da farko na sami danyen kifina na wankeshi da lemon tsami sabida qarni

  2. 2

    Sannan na sashi a tukunya na saka maggi da gishiri da kayan qamshi da Albasa

  3. 3

    Sannan na kunna wuta qasaqasa har kifin ya tafasu a hankali

  4. 4

    Nasauke na barshi ya huce sannan na cire duk qayoyin

  5. 5

    Na kawo dakakken tarugu da Albasa na xuba da maggi da corn flour sabida ya kama jikinshi

  6. 6

    Sannan na kada qwai ina mulmula kifin ina sakawa aciki ina sawa amai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sarari yummy treat
Sarari yummy treat @cook_36489263
rannar

sharhai

Similar Recipes