CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Special macoroni😋
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Special macoroni😋 ainihin hoton girkin

Special macoroni😋

Sarari yummy treat
Sarari yummy treat @cook_36489263

Gaskiya bani wani son macaroni domin ina shekara ban dafashi a tukunyataba
sedai wannan dana dafa ya hadu sosai kuma yamin dadi

Gaskiya bani wani son macaroni domin ina shekara ban dafashi a tukunyataba
sedai wannan dana dafa ya hadu sosai kuma yamin dadi

Kara karantawa

Special macoroni😋

Sarari yummy treat
Sarari yummy treat @cook_36489263

Gaskiya bani wani son macaroni domin ina shekara ban dafashi a tukunyataba
sedai wannan dana dafa ya hadu sosai kuma yamin dadi

Gaskiya bani wani son macaroni domin ina shekara ban dafashi a tukunyataba
sedai wannan dana dafa ya hadu sosai kuma yamin dadi

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

40mintuna
3 yawan abinchi
  • macaroni leda day
  • kayan miya isashe (dayakeni inacin yaji sosai)
  • man ja
  • busashen kifi
  • maggi da gishiri
  • kayan qamshi
  • Albasa
  • daddawa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Da farko nai grating na kayan miya

  2. 2

    Sannan na daura manja a wuta na soyashi

  3. 3

    Na gyara busahen kifi na xuba na tsaida sanwa

  4. 4

    Na xuba maggi gishiri da kayan qamshi harda daddawa😜

  5. 5

    Sannan bayan sun dahu na xuba macaroni ta nasa Albasa na rufe ya turaru

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Sarari yummy treat
Sarari yummy treat @cook_36489263
rannar October 12, 2022 09:38

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Dambun Couscous
  2. Beef and veggies stir fry
  3. Kwaragwado
  4. Lemun kankana
  5. Watermelon and cucumber drink
  1. Beef and veggies stir fry
  2. Shayin cittaha
  3. Dambun Couscous
  4. Shinkafa da miya
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16560183
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close