Kayan aiki

30mins
3 yawan abinchi
  1. 2 cupWatermelon sliced
  2. 1Cucumber
  3. Sugar option
  4. Mint leave
  5. Ice block
  6. 1Lemon

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    A yi bleeding watermelon da cucumber a tace

  2. 2

    Azuba sugar da lemon sai azuba ice block asa mint da sliced cucumber ayi Garnish.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatyma saeed
rannar
Katsina State, Nigeria
An haifeni a katsina Ina zaune a katsina
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
masha Allah na lura da duk kina na gyara girkunan ki da measurement
sannu da qoqari haqiqa wanna ze taimakama wasu matan masu son gwada girkin ki 🥳💃🏼🫱🏽‍🫲🏻

Similar Recipes