Shinkafa da miya

Sarari yummy treat
Sarari yummy treat @cook_36489263

shinkafa da miya Abincine da kusan ko wanne yare yakecinsa
kuma ya karbu sosai a duniya

Shinkafa da miya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

shinkafa da miya Abincine da kusan ko wanne yare yakecinsa
kuma ya karbu sosai a duniya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1h 30 mint
3 yawan abinchi
  1. shinkafa gwangawani uku
  2. gishiri
  3. ruwan sanwa
  4. miya
  5. kayan mia
  6. man gyada
  7. maggi da gishiri
  8. kayan qanshi
  9. lawashi

Umarnin dafa abinci

1h 30 mint
  1. 1

    Da farko xanki shinkafa da gishiri sannan ki tafasata ki tsiyaye ruwan

  2. 2

    Sannan ki maida wani ruwan ki turarata

  3. 3

    Seki gyara kayan mia ki wanke kiy greating

  4. 4

    Seki xuba mai ki juyesu kisa Albasa da kayan dandano dana qadmshi

  5. 5

    Bayan in mituna idan ta dahu seki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sarari yummy treat
Sarari yummy treat @cook_36489263
rannar

sharhai

Similar Recipes