Datun hoce da Zogala
Haka kawai natashi naji ina shaawarsa
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki jeka hucenki da ruwan domi sannan ki daka kilenki ki yanka kayan Miya da albasa
- 2
Sannan ki dauku ku hucenki ki yamuce sannan ki dauku zugalarki ki xuba saiki dauku kulin da kayan miyanki da Kika tanka saiki
- 3
Zuba sannan ki yamuce ki xuba ruwa kadan saiki kara ya mutsawa shekenan kin gama daton huce da zugala
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16566873










sharhai