Da farko xaki gyara ayarki ki cire mata tsakuwa sai ki wanke kisa dankali da kwakwa da dabino da citta da kanufar
Idan aka redo miki ko aka blande miki sai ki tace idan kika tace sai ki saka kayan hadi amma ya kasance yana da kankara
An kwafa!
More Recipes
sharhai