Tilapia stew

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#worldfoodday
#choosetocook
A rayuwata inaso girki sosai musaman ma iyalina

Tilapia stew

#worldfoodday
#choosetocook
A rayuwata inaso girki sosai musaman ma iyalina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tilapia fish
  2. Kayan kamshi( ginger, garlic, onion, coriander, cumin,black pepp
  3. Tomatoes
  4. Tatase
  5. Attarugu peper
  6. Onions
  7. Curry and thyme
  8. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na wanke kifi na da ruwan lemu tsami na tsaneshi sana na shafame kayan kamshi (wana kaya spices din nakanyi shi dewa nasa a freezer) na yanka albasa a kanshi na barshi ma 1h

  2. 2

    Sana na nika kayan miyan na na dora kan wuta na barshi ya nuna Sosai ya dan tsane ruwa jikinsa sana nasa oil na dan soya ma 5mn sana nasa maggi, curry na barshi ya kara nuna

  3. 3

    Sana nasa kifi na rufe na barshi ma 5mn sai na sawke

  4. 4

    Gashina ya nuna naci nawa da tuwo semo da miyar kubewa dayen

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes