Kunun Gyadah

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gyada
  2. Farar shinkafa
  3. Ginja
  4. Laimun tsami
  5. Girfa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki jika shinkafa da gidarki anman anaso shinkafa tafi gida yawa kamar 30minet

  2. 2

    Sai kiwanke kisaka a bilanda kokikai neka tarida jinja da girfa saiki tace kisa atukunya kikuna wuta kiyita jujuyawa saboda karyayi kololo

  3. 3

    Sai kisauke kizuba lemun tsami kizuba shiga da madara in kinaso in bakiso kisaka shuga kadai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Raulat Halilu
Raulat Halilu @cook_34883418
rannar

sharhai

Similar Recipes