Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tafasa ruwanki saiki zuba waken suyanki ya jiku ko Kuma ki dafa Shi,
- 2
Saiki tace Shi a kwando Sai kisa ruwan zafi kadan yadda Zaki rage Mai zafi harki iya sa hannunki
- 3
Ki murje Shi ki fidda dosar kamar yadda ki keyi idan Zaki gyara waken moi moi
- 4
Amma Banda dakawa, saiki shanya Shi ya bushi.
- 5
Idan ya bushe saiki hada sugar da flavor dinki ki Nika su tare a blander yyi laushi
- 6
Kina iya San rariya ki sake tankadewa. Shi kenan
Made this recipe? Share a Cooksnap!
Let Zainab Umar Musa know how it turned out.
Nothing says thank you like a photo!
Someone made your recipe and shared a Cooksnap!

Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16575057







sharhai (2)