Tura

Kayan aiki

2 hours
2 people
  1. Wake kofi 2
  2. Manja
  3. Cry fish
  4. Kayan miya
  5. Maggi
  6. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

2 hours
  1. 1

    Farko zaki wanke wakenki kamar na Alale sai kisa a tukunya

  2. 2

    Ki saka waken kisa ruwa ya rufe waken sanan kisa a wuta ya dahu sosai sai ki bubbuga da tsintsiyan miya

  3. 3

    Ki rufe ki bashi some minute sai ki sauke shikenan kin gama miyan waken ki 🤤

  4. 4

    Sai kisa manja kisaka kayan miyan daddawa komai dai sai ki juya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Xahra’s Cuisine
Xahra’s Cuisine @cook_18272167
rannar
Jos
I love cooking 👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳
Kara karantawa

Similar Recipes