Yamballs

Simple and yummy yum 😋 Recipe.
Remember to like 💗 Comment, share and Follow 💞💃
I luv You Guyzz.
Yamballs
Simple and yummy yum 😋 Recipe.
Remember to like 💗 Comment, share and Follow 💞💃
I luv You Guyzz.
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki kawo dafaffen doyanki kiyi mashing nashi har sae kin tambatar yayi crumbling da kyau.
- 2
Sae ki kawo jajjagen attarugu da albasa Ki xuba acikin marmasashshen doyanki, sannan ki kawo spices da seasoningki xuba ki jujjuya. Idan kina buqatar spring onion kina iya sawa.
- 3
Sannan ki na daukan wannan kwabin dakikayi na doya kina curawa(kiyi dunqule dashi kamar shape din ball).
Ki tarasu a wani bowl or tray daban. - 4
Sannan ki kada kwai kina dauko doyan dakika yi ball dashi kina sawa a cikin kwai Sai ki na sawa a mangyada kina soyawa.
- 5
Note that : man Sai yayi zafi sannan xaki fara soyawa aciki.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai (4)