Plaintain mai yaji

Khayrat's Kitchen& Cakes
Khayrat's Kitchen& Cakes @khayrat123

Ni matsoyiyar plaintain ne sosai kai in takaice muku nafison sa akan kaxa🍗😂#CKS

Plaintain mai yaji

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Ni matsoyiyar plaintain ne sosai kai in takaice muku nafison sa akan kaxa🍗😂#CKS

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

25min
3 yawan abinchi
  1. Ayabar plantain 4manya,
  2. mai
  3. gishiri
  4. yaji kadan

Umarnin dafa abinci

25min
  1. 1

    Ki yanyanka ayabarki zuwa shape din da kike so ki Barbada tashi da gishiri sai ki soya amai me zafi har ya golden brown sai ki ci da shinkafa ko abunda kikeso ko kici hakann

  2. 2

    Dadi😜

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khayrat's Kitchen& Cakes
rannar
cooking is not just hubby,is part of me I enjoyed& love cooking and baking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes