Lemon guava

Khayrat's Kitchen& Cakes
Khayrat's Kitchen& Cakes @khayrat123

Munada iccen guava acikin gida ama ban taba kawowa araina cewa nayi lemo da shi ba sai da na shiga kitcen naga lemontsami da ginger sai naga idan hada zai bada kalla🍐😍#CKS

Lemon guava

Munada iccen guava acikin gida ama ban taba kawowa araina cewa nayi lemo da shi ba sai da na shiga kitcen naga lemontsami da ginger sai naga idan hada zai bada kalla🍐😍#CKS

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20min
  1. Guava 5
  2. lemon tsami 2
  3. ginger 1
  4. Sugar/zuma,
  5. kankara

Umarnin dafa abinci

20min
  1. 1

    Ki yanyanka guavar ki kanana ki zuba a blender ki zuba ruwan lemon tsami ki zuba ginger ki kara ruwa sai ki markada shi yayi laushi

  2. 2

    Sai ki tace ki sa suga ko zuma ki zuba kankara 🍐asha dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khayrat's Kitchen& Cakes
rannar
cooking is not just hubby,is part of me I enjoyed& love cooking and baking
Kara karantawa

Similar Recipes