Dambun shinkafa

Dis is my first time & Alhamdulillah I was successful & Delicious 😋
Dambun shinkafa
Dis is my first time & Alhamdulillah I was successful & Delicious 😋
Umarnin dafa abinci
- 1
D farko dai na barza shnkafa nah kananan barje
- 2
Sannan na wanke ta bai shipping a colander ya tsane
- 3
Na daura kunyar Dambu na sa Ruwa kadan na zuba tsakinah
- 4
Turaru war farko a na biyu na sauki na aje agefe
- 5
Already nayi grating Kayan miya dana lissafo a sama, na yanka a layyahu tareda kayan kamshi nah
- 6
Na dauko wannan tsakin nawa na zuba a wata bowl n zuba Duk wasu kayan hadi nah gaba daya na juya
- 7
Sannan na soya man kuli tareda albasa d gyara ya soyu na kwashe a Wani Gun na sake man a wannan hadin dambun nawa
- 8
Na maidashi tukunya na rufe d leda tareda Kara rufeshi d towel sbd Kada iska ya shga yayi tagwai
- 9
Bayan Yan mintyna nakan duba har dambunah y kammala
- 10
Saiki yayyanka cucumber 🥒 carrot 🥕 d cabbage 🥬 ki chi dashi
- 11
Successfully done ✅ 🤤
Keywords
Similar Recipes
More Recipes






sharhai (2)
sannu da qoqari 🤗