Soyayyen doya d Kwai
I lovit 🤤
In fact is my Fav 😊 💕
Umarnin dafa abinci
- 1
Na fere Nayi parboiling doyatah
- 2
Na sa a tukunya tareda Ruwa, gishri d sugar kadan
- 3
Ya nuna na sauki na kara shipping na Dora mai a wuta tareda Kada Kwai nah d na zuba mashi kayan kamshi d sinadaran dandano Harda su garlic d kayan miya
- 4
Ina daukan doyatah Ina tsunduma shi a ckn ruwan Kwai Ina sakawa a mai Ina divan ruwan Kwai Ina Kara zubawa akan doyar
- 5
Haka nai tayi har nagama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16620245






sharhai (2)